Surah Ash-Sharh (undefined) is the 94th chapter of the Holy Quran. It was revealed in Mecca and contains 8 verses (ayahs). Read it below with the Arabic text, transliteration, and Hausa translation, or open it as interactive flashcards to memorize it verse by verse.
- 94:1
أَلَمْ نَشْرَحْ لَكَ صَدْرَكَ
Alam nashrah laka sadrak
Ba Mu bũɗa maka zũciyarka ba (dõmin ɗaukar haƙuri da fahimta)?
- 94:2
وَوَضَعْنَا عَنكَ وِزْرَكَ
Wa wa d'ana 'anka wizrak
Kuma Muka saryar maka da nauyinka, Ashe.
- 94:3
ٱلَّذِىٓ أَنقَضَ ظَهْرَكَ
Allazee anqada zahrak
Wanda ya nauyayi bãyanka?
- 94:4
وَرَفَعْنَا لَكَ ذِكْرَكَ
Wa raf 'ana laka zikrak
Kuma Muka ɗaukaka maka ambatonka?
- 94:5
فَإِنَّ مَعَ ٱلْعُسْرِ يُسْرًا
Fa inna ma'al usri yusra
To, lalle ne tãre da tsananin nan akwai wani sauƙi.
- 94:6
إِنَّ مَعَ ٱلْعُسْرِ يُسْرًۭا
Inna ma'al 'usri yusra
Lalle ne tãre da tsananin nan akwai wani sauƙi.
- 94:7
فَإِذَا فَرَغْتَ فَٱنصَبْ
Fa iza faragh ta fansab
Sabõda haka idan ka ƙãre (ibãda) sai ka kafu (kana rõƙon Allah).
- 94:8
وَإِلَىٰ رَبِّكَ فَٱرْغَب
Wa ilaa rabbika far ghab
Kuma zuwa ga Ubangijinka ka yi kwaɗayi.
About Surah Ash-Sharh
Ash-Sharh, the Relief, continues the comfort of the previous surah, reminding the Prophet (peace be upon him) how Allah expanded his chest and lifted his burden. Its heart is the repeated promise that with hardship comes ease, said twice, and the call to keep striving and to turn to your Lord when one task is done.
Themes: Relief after hardship, With hardship comes ease, Striving, Turning to Allah
Arabic: Uthmani script (Hafs). Translation: Hausa. Recitation: Mishary Rashid Alafasy. See Sources for full attribution.