Surah Al-Qari'ah (undefined) is the 101th chapter of the Holy Quran. It was revealed in Mecca and contains 11 verses (ayahs). Read it below with the Arabic text, transliteration, and Hausa translation, or open it as interactive flashcards to memorize it verse by verse.
- 101:1
ٱلْقَارِعَةُ
Al qaari'ah
Mai ƙwanƙwasar (zukata da tsõro)!
- 101:2
مَا ٱلْقَارِعَةُ
Mal qaariah
Mẽnẽ ne mai ƙwanƙwasa?
- 101:3
وَمَآ أَدْرَىٰكَ مَا ٱلْقَارِعَةُ
Wa maa adraaka mal qaari'ah
Kuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa mai ƙwanƙwasa?
- 101:4
يَوْمَ يَكُونُ ٱلنَّاسُ كَٱلْفَرَاشِ ٱلْمَبْثُوثِ
Yauma ya koonun naasu kal farashil mabthooth
Rãnar da mutãne za su kasance kamar 'ya'yan fari mãsu wãtsuwa.
- 101:5
وَتَكُونُ ٱلْجِبَالُ كَٱلْعِهْنِ ٱلْمَنفُوشِ
Wa ta koonul jibalu kal 'ihnil manfoosh
Kuma duwãtsu su kasance kamar gãshin sũfin da aka saɓe.
- 101:6
فَأَمَّا مَن ثَقُلَتْ مَوَٰزِينُهُۥ
Fa-amma man thaqulat mawa zeenuh
To, amma wanda ma'aunansa suka yi nauyi.
- 101:7
فَهُوَ فِى عِيشَةٍۢ رَّاضِيَةٍۢ
Fahuwa fee 'ishatir raadiyah
To, shi yana a cikin wata rayuwa yardadda.
- 101:8
وَأَمَّا مَنْ خَفَّتْ مَوَٰزِينُهُۥ
Wa amma man khaffat mawa zeenuh
Kuma amma wanda ma'aunansa suka yi sauƙi (bãbu nauyi).
- 101:9
فَأُمُّهُۥ هَاوِيَةٌۭ
Fa-ummuhu haawiyah
To, uwarsa Hãwiya ce.
- 101:10
وَمَآ أَدْرَىٰكَ مَا هِيَهْ
Wa maa adraaka maa hiyah
Kuma me ya sanar da kai mece ce ita?
- 101:11
نَارٌ حَامِيَةٌۢ
Naarun hamiyah
Wata wuta ce mai zafi.
About Surah Al-Qari'ah
Al-Qari'ah, the Striking Calamity, names one of the terms for the Day of Judgment and pictures people scattered like moths and mountains like carded wool. It describes the weighing of deeds, where the one whose scales are heavy with good lives in a pleasant life, and the one whose scales are light meets a different end.
Themes: The Striking Calamity, The Day of Judgment, Weighing of deeds, Reward and loss
Arabic: Uthmani script (Hafs). Translation: Hausa. Recitation: Mishary Rashid Alafasy. See Sources for full attribution.